Kannywood
Inda Ni Namiji Ne, Dana Dinga Kwacen Yan Mata
Jaruma Maryam Wazeery Wato (Laila Labarina) Ta Saida Cewa Da Ace Ita Namiji Ne. To Da Ta Dinga Ma Samari Kwacen Yan Matan Su.
Ta Bayyana Hakan Ne A Karkashin Sashin Comment Na Instagram, Bayan Ta Daura Hotonta, Bayan Data Daura Hoton Ne Sai Wani Ya Mata Comment Kamar Haka.