Kannywood

Inanan Kan Bakata. Duk Wacce Take Son Aure Na

Adam A Zango Ya Gindaya Sharuda Kan Macen Da Take Son Aurensa, Har Yanzun Dai Anata Kai Ruwa Rana Kan Batun Sakin Da Jarumi Adam A Zango Yayiwa Matarsa. Duk Da  Cewa Haryanzun Maganar Sakin bai Tabbata Ba.

Bayan Jin Halin Da Auren Adam A Zangon Yake Matarsa Safiya Chalawa, Hakan Yasa Yan Mata Da Dama Cuso Kai Kan Cewa Idan Allah Yasa Sun Gama Qarqarewa Da Safiyya, Su Yazo Ya Auresu Saboda Zasu Masa Biyayya Fiye Da Ita Safiyya.

Hakan Yasa Adam  Zangon Ya Fito Yayi Bayanai Da Dama Kan Wannan Lamarin Dake Faruwa, Kuma Yayi Gugar Zata Ga Duk Macen Da Taji Tana Sonsa Zata Aureshi.

https://youtu.be/FrasrHU_1y0

Back to top button
error: Content is protected !!