Kannywood

Inanan Da Raina, Ciwon Damuwa Ne Kawai Ke Damuna

Umme Zee Zee Ta Bayyana Cewa Tananan Da Ranta Bayan An Samu Sanarwar Mutuwarta A Shafinta Na Instagram, Inda Ta Bayyana Cewa Tanan Da Ranta.. Kawai Ciwon Damuwa Ne Ke Damunta.

Umme Zee Zee

Sai Dai Mutane Da Dama Sun Bayyana Ra’ayinsu A Matsayin Bai Kamata Ta Dinga Yawo Da Hankalin Mutane Haka Ba.

Kalli Videon Nan Domin Samun Cikaken Labarin, Da Kuma Wasu Labaran.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button