Kannywood
Ina Shan Zagi A Wajen Mutane Saboda Halina
Ina Shan Zagi Sosai A Wajen Mutane Saboda Halayyata Na Cikin Shirin Labarina. – Jamila Labarina Tayi Bayani.
Har Yanzun. Akwai Mutanen Da Suke Dauka Cewa Fim Ba Fim Bane, Kawai GasKe Ne, Wasu Kuma Suna Dauka Cewa Halayyar A A Ba Jarumi Ko Jaruma A Zahiri Ma Halayyar Su Kenan.
Wanda Sam Wannan Tunanin Nasu Ba GasKiya Bane, Amina Uba, Tsohuwar Matar Jarumin KannyWood Adam A Zango Ta Farko, Ta Bayyana Yadda Take Fama Da Mutane Musanman Masu Zaginta Kan Yanayin Da Ta Fito a Shirin Na Labarina Series.
Ta Bayyana Halayyar Ne A Wata Hira Da Tashar TRT Hausa Tayi Da Ita. Ga Cikakken Hirar Da Ayi Da Jarumar.