E News

Ina Shan Kallo A Wajen Maza Idan Na Fito Tallen Ruwa

Wata Matashiya Ta Bayyana Yadda Take Fuskantar Kalubale Wajen Tallenta Da Takeyi Na Ruwan Leda “Pure Water” Inda Tace Tana Tallenta Amma Kuma Mutane Sunsa Mata Ido Kuma Suna Tsayar Da Ita Domin Su Karba Numban Wayarta.

Mun Kawo Muku Bidiyo Yadda Matashiyar Mai Suna “Nina Ricchie” Ke Shan Kallo Wajen Al’umma Idan Ta Fito Tallen Nata, Inda Idon Kowa Ke Komawa Kanta,

 

Sai Dai A Hakikanin GasKia Ita Ba Yar Talle Bace, Asalinta Mawakiyace Yar Kasar Ghana, Inda Tayi Irin Wannan Shigar Domin Daukar Hankalin Mutane, Wani Shafin Jarida Mai Suna “iShocial Show” Sune Suyi Hira Da Ita Inda Su Wallafa Bidiyon Nata.

Wannan Hirar Ya Kusa Shekaru Biyar Da Yinsa, Yanzun Ne Mu Kawo Muku Shi, Domin Kuga Yadda Ake Ma Wannan Budurwar Rububi Wajen Siyan Ruwan Nata.

Back to top button
error: Content is protected !!