Labarai

Ina Neman Matashi Dan Wanka Nayi Wuff Dashi

Wata mata da ta bayyana sunanta da Fati Gombe tace tana neman Saurayi wanda ya iya wanka ta yi Wuf dashi tunda dai yayin wuf da maza ake.

Ta saki wani Bidiyo da ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ga ta bayar da wata lambar waya.

Ta yi ikirarin cewa tana da gidaje 3 da Motoci 3 kuma duk wanda ya yadda ya aureta to zata bashi gida da sana’a.

Jama’a dai nata bayyana ra’ayoyi mabanbanta kan wannan lamari.

Kalli bidiyon

 

https://m.youtube.com/watch?v=FVo5_YYpXlc

Back to top button
error: Content is protected !!