Ina Nan Tare Da Matana Ban Saketa Ba – In Ji Mijin Maryam Malika
Cikin Kwanakin Nan Ne Shafin Mu Na HausaMini.Com Yaci Karo Da Wani Labari Akan Na “Auren Tsohuwar Jarumar KannyWood Maryam Malika Ya Mutu Bayan Shekaru 8 A Gidan Miji.
Shafin Namu Ya Sami Labarin Ne Na FarKo Daga YouTube Channel Mai Suna Tsakar Gida, Sai Kuma Daga Baya Ya Goge Labarin. Inda Su Ma Shafin Website Na HutuDole.Com Ya Wallafa Cewa “Yanda Akayi Auren Jaruma Maryam Malika Ya Mutu Bayan Shekaru 6 A Dakin Miji.
Daga Baya Sai Shafin Mu Na HausaMini.Com Ya Samu Tattauna Da Mijin Jarumar Inda Ya Kira A Waya Ya Nuna Bacin Ransa Game Da Labaran Da Aketa Yadawa. Inda Ya Tabbatar Mana Da Labarin Qanzon Kurege Ne. Ba GasKiya Bane.
Shafin Namu Dai Ya Nema Gafaran Yad’a Wannan Labarin Sannan Muna Neman Afuwa Akan HaKan.
Yanzun Dai Jaruma Maryam Malika Tare Da Mijinta Mai Suna Umar Suna Nan Tare Da ‘Ya’yansu Guda Uku. Suna Cikin Koshin Lfy Da Kwanciyar Hankali.
Muna Fatan Allah Ya Karo Musu Dankon Soyayya A Tsakaninsu Ya Kuma Albarkaci Zuriyar Su.
Shiyasa akecewa kayi binciken gaskiyar lamari kafin ka fadeshi
Tabbas
Da Allah a dunga jingaskiyar al’amari kafinnan a yadashi a duniya… Please?
Ok.. Mungode
Ok. Mungode