Iyalai

Ina Ba Samari Masu Sha’awar Auren Bazawara Shawara

Idan Kasan Karamin Gaba GareKa Ina Baka Kuma Baka Taba Yin Aure Ba, Kar Ku Sake Ku Aure Bazawara – Shawara Zuwa Ga Matasa Malama Tasalla Nabilisi Bako

“Ina Bawa Masu Karamin Gaba Da Ke Sha’awar Auren Bazawara Da Su Kula Da Wannan.

Indai Kasan Gaban Ka Ƙarami Ne, Kada Ka Kuskura Ka Auri Bazawara, Ba Wai Ina Hana Auren Bazawara Bane  Ko Ina Hani Da Sunnah. A’a, Gara Ka Auri Budurwa Ka Tsara Rayuwar Ka Da Ita, Gudun Abin Da Zai Je Ya Dawo.

Dalili shine duk wanda yasan ƙaramin Gaba gare Shi, Kuma Ya Auri Bazawara Wacce Tsohon Mijin Ta Babba Gare Shi To Za’a Iya Samun Matsala Domin Raini Zai Iya Shiga Tsakaninka Da Ita.

Back to top button
error: Content is protected !!