Kannywood
illolin Fina Finan Hausa A Cikin Al Ummah
illolin Fina Finan Hausa A Cikin Al Ummah, Daga Bakin Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna, Malam Yayi Bayani Sosai Game Da Illa Da Matsalolin Da Fina Finan Hausa Suka Jawoma Mutane A Cikin Al’Ummah.
Ga Abin Da Malam Yake Cewa Game Da Fina Finan Hausa.