Kannywood

Idan Na Sami Sana’ar Da Tafi Fim Zam Bar HarKar Fim

Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Idan Allah Yayi Ya Sami Wata Sana’ar Da Tafi Mishi Harkar Fim To Zai Bar Harkar Fim Nan Gaba Kwata Kwata,

Sannan Ya Shaida Cewa Shigarsa Kurkuku Ya Bata Mishi Tarihin Rayuwansa, Ya Fadi Hakane Cikin Wani Sabon Hira Da Akayi Dashi, Ga Cikaken Hirar Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button