Labarai

Idan Na Fitar Da Sabuwar Wakar Buhari Yan Adawa Kasa Magana Zasuyi

Idan Na Fitar Da Sabuwar Wakar Buhari Yan Adawa Kasa Magana Inji Mawaki Dauda Rarara Kahutu.

Kwanakin Bayane Dai Mawakin Yace Bazai Sake Ma Shugaban Kasa Buhari Waka Ba. Har Sai Masoyan Shugana Kasan Sun Biya Tukunna Zaiyi.

Yace a daina biyewa ‘yan Jarida suna wallafa kanun Labarai masu daukar hankula ne kawai amma shi yana so ne ya nunawa ‘yan Adawa cewa har yanzu akwai masoya shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma suma tare dashi hakanan shima yana tare dasu.

Ya Bayyana Cewa Idan Ya Sako Sabuwar Wakar.  Zai Bayyana Duk Ayyukan Gina Kasa Da Ci Gaba Da Shugaba Muhammadu Buhari Yayi A Lokacin Mulkin Nashi

 

Back to top button
error: Content is protected !!