Kannywood

Idan Kin Isa Kiyi: Maganar Jarumar Amina Amal Kenan Bayan Daura Wani Hoto

Idan Kin Isa Kiyi, Idan Har Kina Tunanin Ke Kinfi, Wannan Shine Maganar Jarumar KannyWood Amina Amal, Tayi A KarKashin Wani Hoto Data Daura A Shafinta Na Sada Zumunta,

Sai Dai Kayan Da Ta Dauki Hoton Dasu Sune Kayan Da Kwanki Yaja Mata Cece Kuce, Saboda Kayan Ya Nuna Tsaraicinta A Fili… Ganin Hakan Ne Yasa Mabiyan Nata Suka Mata Caa, Inda Suta Nuna Mata Aibun Abin Da Tayi,

Muna Ganin Kamar Ire Iren Wannan Hotuna Na Nuna Tsaraici Da Jarumar Kanyi .. Ya Zama Kamar Tsokana Ne Ga Masoya Ko Kuma Mabiyan Nasu,

Sai Dai Itama Daga Baya Ta Cire Hoton Daga Shafinta ..

Back to top button
error: Content is protected !!