Kannywood
Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa
Idan Ban Aure Adam A Zango Ba, Zan Iya Mutuwa, Wata Zankadediyar Budurwa Ta Bayyana Haka. Tun Kwanakin Baya Yan Mata Su Dinga Fitowa Suna Bayyana Soyayyar Su Ga Shahararren Jarumin Nan Adam A Zango.
Bayan Daya Sami Matsala Da Amaryarsa, Nan Ne Mata Su Fito Su Nuna Soyyarsu Ga Jarumin. Wannnan Budurwar Itama Ta Fito Ta Bayyana Irin Son Da Take Masa.
9







