Kannywood

Idan A Matsamin Nima Zan Iya Fitowa Zindir – Nafisa Abdullahi

Yayin Da Ake Ta Kai Ruwa Rana Bayan Sake Bidiyon Tsaraicin Maryam Booth, Jaruma Nafisat Abdullahi Tafi Kowa Nuna Bacin Ranta.

Domin Jarumar Bata Tana Fitowa Ta Nuna Bacin Ranta Dangane Da Wani Abu Ba Kamar Wannan Karon,.

Jarumar Dai Ta Dage Tana Ta Fada Da Mabiyanta A Shafin Twitter Inda Suyita Wani Ya Harsala Nafisa Abdullahi Akan Bidiyon Maryam Booth
Bayan Da Suyi Cacan Baki Da Wani Ne, Yake Ce Mata Idan Batayi Shuru Ba Itama Sai Ya Saki Nata Abun Kunyan.

Shine Sai A Dakko Wani Shohon Hoto Tare Da Wani Tsohon Saurayinta, Lokacin Wani Bithday Dinta Da Tayi, Cikin Shigan Wasu Kaya, Da Cinyoyinta A Bude Kanta A Bude, Sannan Kuma Ta Shiga Cikin Wasu Maza.

Daganan Ne Jarumar Ta Sake Nuna Wani Fushin Nata, Ta Fito Shafin Na Twitter Ta Dinga Wasu Surutai, Sai Take Cewa

Idan Har In Ja’in Ja Kuke So, To Zanyi Daganan Har Abada, Na Sake Maimaitawa, Ba Wani Abu Da Za.ayi Sabo Kuma, Amma Duk Wani Abu Da Za.ayyi Anriga Anyi Shi,. Lokacin Danasa Wannan Dingilallan Sikel Dinma Ai Ban Kile Ba, Inama Ace Yanzun Ne, Da Anga Surata Kuma Anga Wanka.

Sai Kuma Ta Fito Ta Sake Wallafa Wani Maganar Cewa

Bari Nayi Tsirarar Anan,
Bari Na Bar Tunani Anan

Sai Tasa Alamun Waka A Karshe,

Back to top button
error: Content is protected !!