Kannywood

Hukuncin Da Aka Yankewa Sufin Zamani

Hukuncin Da Aka Yankewa Sufin Zamani Mutumin Dayama Matan KannyWood Waka Kan Cewa Basa Zaman Aure, Wasu Daga Cikin Zawarawar KannyWood Sunyi Caa. Kan Mawakin Nan Na BarKwanci Bayan Da Yamusu Wata Waka Inda Yake Cewa Matan KannyWood Basa Zaman Aure.

Mutumin Mai Suna Sarfilu Umar Zarewa Ya Shiga Hannun Jami’an Farin Kaya Ne, Bayan Da Matan KannyWood Din Su Alaqanta Wakar Tashi A Matsayin Cin Mutunci.

Yayi Wakar Ne Inda Yake Cewa Matan KannyWood Basa Iya Zaman Aure Dalilin Irin Makudan Kudaden Da Suke Samu A Harkar, Inda Bayan Wakar Ne Su Kuma Matan Su Fito Su Karyata Lamarin, Sannan Daga Bisani Suka Hukunta Shi Bayan Wannan Wakar Da Yayi.

Kalla Bidiyon Nan Domin Jin Wakar Tashi Da Kuma Hukuncin Da Aka Yanke Masa Sakamakon Wakar Tashi.

 

Back to top button
error: Content is protected !!