Kannywood
Hukumar Tace Fina Finai Ta Dakatar Da Malam Ali
Hukumar Tace Fina Finai Na KannyWood Ta Dakatar Da Malam Ali Na Shirin Kwana Casa’in Daga HarKar Fim Gaba Daya Na Tsawon Shekaru Biyu Saboda Wannan Video Daya Saki A Shafukan Sada Zumunta.
Labarin Da Muke Samu Daga Masana’antar Shirya Fina-finai Na KannyWood Ya Tabbatar Da Korar Abdul Saheer Wanda Afi Sani Da Malam Ali Na Cikin Shirin Kwana Casa’in.
Hakan Ya Fiyo Baya Ne Dalilin Wasu Bidiyo Da Malam Ali Ya Sake A Kafar Sada Zumunta Wanda A Cewar Shugaban Tace Fina Finai (Abba Almustapha) Ya Bayyana Irin Wannan Bidiyo A Matsayin Cin Mutunci Ga Al’Ummar Hausawa Da Kuma Addinin Musulumci.
Ga Hirar Da Ayi Da Malam Ali Kan Korar Da Kuma Dalilin Korar Tashi Da Ayi.







