Labarai
Hukumar Hisbah Tayi Ram Da Gfresh Al-Ameen
Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano, Tayi Ram Da Mawakin Nan Gfresh Al-Ameen Wanda Akafi Sani Da (Kano State Material) Sakamakon Wasa Da Sallah Da Yayi.
Anga Mawakin Yana Wani Irin Sallah Na Rashin Kan Gado A Wani Bidiyo Daya Wallafa, Inda Daga Baya Ya Fito Ya Bada Hakuri Ya Bayyana Cewa Wannan Sallah Da Yayita Cikin Gaggawa Yayita A Hakane Sakamakon Yinwa Da Yakeji A Lokacin.
Duk Da Haka, Sai Da Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Tasa A Kamoshi, A Gurfanar Da Ita A Gabanta, Kan Cewa Bai Dace Ace A Gari Kamar Kano Ba. A Sami Ire Iren Wadannan Mutane Da Suke Wasa Da Sallah Ba.
Ga Bidiyon Yadda Lamarin Ya Kasance.