Kannywood
Hukumar Hisba Zata Maka Umma Shehu A Kotu
Wani Sabon Rikici Daya Barke Kan Kama Sadiya Haruna Da Yan Hisba Sukayi, Ya Jawo Cece Ku Ce Mai Zafi,
Inda Jarumar KannyWood Umma Shehu Ta Fito Ta CaccaKi Yan Hisba Inda Tace Ita Bataga Wani Aibu Na Hadiya Haruna Da Har Za.a Kamata Ba. Don Haka Kawai Yan Hisba Su Saketa Inda Cikin Maganganunta Ta Fadi Cewa “Ai Yan Hisban Ma Akwai Masu Bin Mata”.
Sai Dai Wannan Maganar Batama Yan Hukumar Hisban Dadi Ba. Inda Sukace Zasu Dauki Kwakwkwarar Mataki Kan Jaruma Umma Shehu, Inda Suke Kokarin Tasa Keyarta Zuwa Wajen Alkali Domin Fuskantar Shari’a
Ga Dai Cikaken Labarin A Wannan Bidiyon