Hotuna
Hotunna Ma’aurata Dasu Dauki Hankula A Shafin Sada Zumunta
Kyawawan Hotunan Wasu Ma’aurata, Sun Dauki Hankula Sosai A Shafukan Sada Zumunta, Inda Wani Dattijo Yayi WUFF! Da Zankadediyar Kyawawan Yarinya!
Samari Dai Nata Ci Gaba Da Muhawara Tare Da Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da Wasu Hotuna Da Ayi Kacubus Dasu A Shafin Tiktok Da Facebook, Inda Hotunan Ke Ci Gaba Da Jan Hankula Musanman Ma Na Matasa.
Da Yawa Dai Na Cewa Wannan Bawai Saboda Allah Ta Aureshi Ba.. A Inda Wasu Ke Cewa Sam Abun Baiyi Tsari Ba. Tunda Kowa Yana Da Ra’ayinsa. Wasu Kuma San BarKa Suke Ma Ma’auratan Inda Suke Musu Addu’ar Allah Ya Sanya AlbarKa A Cikin Zamantakewar Tasu.
Ga Hotunan Nasu Anan Inda Hotunan Suci Gaba Da Daukar Hankula..