Taurarin Kannywood sun bi sahun sauran al’umar duniya wajen gudanar da bukukuwan karamar Sallah, ko da yake wasu daga cikinsu sun yi Sallar ne a yanayi na dokar kulle sakamakon annobar korona.