Hotuna
Hotunan Ummi Rahab Sunja Mata Cece Ku Ce
Wasu Hotunan Ummi Rahab Sunjawo Cece Ku Ce, Inda Mutane Ke Cewa Alamu Ya Nuna Kamar Amaryar Tana Da Juna Biyu. Ummi Rahab Din Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafin Instagram, Inda Hotunan Su Jawo Maganganu Kala Kala.
Wasu Suna Cewa Alamu Sun Bayyana Na Juna Biyu Tattare Da Amaryar Ta Lilin Baba, Inda Wasu Ke Cewa Ba Juna Biyu Bane, Kawai Jin Dadi Ne Da Kwanciyar Hankali,
Ga Abin Da Mutane Ke Cewa Kan Hotunan
Wasu Kuma Sunama Amaryar Ta Lilin Baba Fatan Alkairi, Inda Wasu Kuma Ke Surutu Kan Wallafa Hotunan Nata.