Kannywood

Hotunan Salma Kwana Casa’in Da Yaja Magana

Hotunan Sabuwar Salma Na Cikin Shirin Kwana Casa’in, (Princess Mufeedat) Wanda Suja Cece Ku Ce,  Ita Dai Wannan Jarumar Ta Saki Wasu Hotunanta Ne Inda Mutane Suka Dinga Tofin Allah Tsine Akansu.

Ita Dai Wannan Jarumar Sabuwa Ce A Cikin Shirin, Kwana Casa’in, Inda Aka Canja Ta Da Tsohuwar Salma ‘Yar Gidan Tsohon Gwamna Bawa Mai Kada,

Ita Dai Wannan Sabuwar Salmar Mawakiyar HipHop Ce Tun Kafin Shigarta Harkar Fina Finai.

Kalli Hotunan Cikin Wannan Bidiyon.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button