Kannywood

Hotunan Sallah Na Lilin Baba Da Ummi Rahab

MashaAllah! Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Sallah Na Ango Lilin Baba Da Amaryarsa Ummi Rahab! Sabbin Auren Sun Saki Zafafan Hotunan Su Na Biki  Babban Sallah. Inda Su Fito Gwanin Sha,awa Dasu.

Ma Auratan Dai Sunyi Aure Ne A Watan Daya Gabata, Kuma Alamu Ya Nuna Suna Cikin Kwanciyar Hankali Da Koshin Lafiya. Muna Musu Fatan Alkairi Da Allah Ya Kara Sanya Alkairi A Ciki Amin.

Back to top button
error: Content is protected !!