Hotuna
Hotunan Sabuwar Matar Al Amin Labarina
Kywawan Hotunan Sabuwar Jarumar Shirin LABARINA SERIES, Mai Suna Firdausi Yahaya Wacce Ta Fito A Matsayin Matar Al – Ameen Wato Mainasara.
Mashiryin Shirin Ya Gabatar Da Ita Ga Mabiya Shirin Nashi, Da Alamu Dai Jarumar Ta Shigo Masana’antar Da Kafar Dama, Tunda Har Tayi Nasara An Fara Haskata A Wannan Irin Mai Dumbin Mabiya Da Masoya.
Ga Kyawawan Hotunan Nata.