Kannywood

Hotunan Rashida Mai Sa’a Tare Da Sabon Angonta

Hotunan Jaruma Rashidat Mai Mai Sa’a Tare Da Sabon Angonta Da Tayi WUFF! Dashi, Wanda Wasu Ke Ganin Ta Haifeshi.

A Ranar Asabar Dai Dai Da 11 Ga Watan 11 Na Shekarar 2023, Jarumar KannyWood Kuma Yar Fafutuka Rashida Mai Sa’a Ta Shiga Daga Ciki, Inda Tayi WUFF! Da Wani Matashi Mai Jini A Jika.

Sai Dai Ananan Anata Bayyana Ra’ayoyi Daban Daban Game Da Wannan Auren, Inda Wasu Ke Ganin Wanda Ta Auran Yayi Yaro Da Yawa, Wasu Kuma Suna Ganin Wannan Ba Wata Matsala Ba Ne Don Ta Aure Yaron Matashi Kamar Sa.

Da Yawa Wasu Kuma Addu’a Da Fatan Sanya Alkairi Suke Musu.

Rashida Mai Sa.a

Back to top button
error: Content is protected !!