Kannywood

Hotunan Rahama Sadau Tare Da Adam Zango Da Su Dauki Hankula

Wadanan Wasu Hotuna ne Na Jaruman Kannywood Kuma Abokai Rahama Sadau Tare Da Adam A Zango, Hotunan Dai Sunata Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Rahaman Ta Kwanta A Gadon Bayan Adamun Wadansu Hotunan Kuma Ta Dafa Masa Kafada.

Ko A Kwanakin Bayama Sun Fitar Da Irin Wadannan Hotunan. Wancan Karon Ma Harda Dj Ab, Sai Dai Har Zuwa Yanzun Bamu Da Wani Labarin Kila Ko Akwai Wani Abu Da Suke Shirin Yi Tare.

Muna Musu Fatan Alkairi

Back to top button
error: Content is protected !!