Labarai

Hotunan Prof. Pantami Tare Da Prof MaQari Suna Gaisawa

MashaAllah! Hotuna Da Bidiyo Na Ganawar Manyan Malamai, Ministan Sadarwa Professor Ali Isah Pantami, Sun Rungumi Juna Wajen Gaisawa Tare Da Professor Ibrahim MaQari. Manyan Malaman Sun Ganane Wajen Wani Taro Daya Gudana Yau.

Hotunan Sun Dauki Hankula Sosai, Ganin Cewa Malaman Sun Fito Daga Bangare Daban Dan Ne Wajen Fahimta, Professor Ali Isah Pantami Ne Ya Gabatar Da Wata Lacca, Ga Bidiyon Mun Samu Damar Kawo Muku.

 

Back to top button