Kannywood

Hotunan Pre Weeding Na Ummar Hashim Da Hajiya Nafisa

Kalli Hotunan Shagalin Pre – Wedding Pictures Na Umar Hashim (Lawal Ahmad) Na Cikin Shirin IZZAR SO Da Hajiya Nafisa Izza Wato (Aisha Najamu)

Sai Dai Hotunan Shagalin Daga Fim Din Izzar So Ne, Inda Shi Umar Hashim Zai Aure Hajiya Nafisa Izza,

Kalli Shagalin Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button