HotunaKannywood

Hotunan Pre Wedding Na Abubakar Maishadda Da Hassana Muhammad

Hassana Maishadda

Abudai Yanata Matsowa Inda Abubakar Bashir Maishadda Ya Saki Zafafan Hotuna Na Kafin Aurensa Da Hassana Muhammad (Pre Wedding) Daurin Auren Nasa Zaizo Ne Ranar 13 Ga Watan Uku, Na Shekarar 2022.

Tun Yanzun Dai An Fara Shirya Shagulgulan Bikin, Domin Wannan Bikin Akwai Raqashewa A Masana’antar KannyWood, Abubakar Bashir Maishadda Sun Dade Suna Soyayya Da Hassana Muhammad, Inda Daga Baya Ma Maishadda Ya Hana Jarumar Fitowa A Kowane Irin Fim.

Masoyan Sun Saki Hotunan Ne. Duk Da Cewa Mutane Sunata Cece Ku Ce Kan Hotunan. Kan Ganin Bai Dace Su Rungumi Juna Ba Wajen Daukar Hotunan Pre Wedding Din. Sai Dai Duk Da Maganar Da Mutane Keyi Akai. Hakan Baisa Maishaddan Yayi Kasa A Guiwa Ba Wajen Sakin Hotunan Auren Nasa.

Gasunan Mun Kawo Muku Su Kamar Haka.

Back to top button
error: Content is protected !!