Labarai
Hotunan Mutumin Daya Aure Mata Biyu Lokaci Guda
Kalli Yadda Wani Jarumin Namiji Ya Aure Mata Biyu Ringis Rana Guda! Wasu Hotuna Na Yawo A Shafukan Sada Zumunta. Inda Suke Nuni Da Cewa Wani Jarumin Namiji Ya Aure Mata Biyu Rana Guda.
Duk Da Zuwa Yanzun Bamu Sami Ingancin Labarin Ba. Amma. Dai Mun Sami Damar Kawo Muku Hotunan Angon Tare Da Amarensa Guda Biyu.