Kannywood

Hotunan Mijin Jaruma Aisha Tsamiya

Aisha Tsamiya Tayi Aure Sai Dai Da Yawan Mutane Sunaso Susan Wanene Mijin Daya Aureta. Ana So Aga Hotunasa. Mijin Nata Mai Suna Alhaji Abubakar Buba.

Mun Sami Hoton Nasa Ne A Cikin Shafin Daya Daga Cikin Abokiyar Sana’ar Jarumar, Wato Ta Shafin Umma Shehu Inda Ta Wallafa Hoton A Story Dinta

Instagram

Zamu Iya Cewa Wannan Sherarar Na 2022 Tazo Da Sabon Salo Musanman Ma Anan Masana’antar KannyWood, Inda Daga Shigar Sabuwar Shekarar Har Manya Manyan Jarumai Guda Uku. Biyu Mata Wato (Aisha Tsamiya Da Kuma Hafsat Idris) Sai Kuma Namiji Guda Daya Wato (Ali Muhammad, Ali Artwork) Zuwa Watan Ukuma Ana Sa Ran Wasu Sabbin Angwaye Da Amare.

Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Zamantakewarsu Duka.

Back to top button
error: Content is protected !!