HotunaKannywood

Hotunan Maryam Yahaya Data Bayyana Alaman Nonuwanta

Wasu Hotunan Maryam Yahaya Daya Bayyana Nonuwanta Sun Jawo Cece Kuce! Jarumar Dai Yanzun Haka Tana Kasar Dubai Wajen Yawon Shaqatawa Bayan Warkewarta.

Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafinta Na Instagram Inda Ya Nuna Nonuwanta, Nan Ne Mutane Su Dinga Bayyana Ra’ayoyinsu Akanta. 

Hotunan Tayine Su Ba Tare Da Tasa Breasia Ba. Hakan Yasa Mutane Sukata Mata Raddi Akan Hotunan Data Wallafa, Wasu Sun Bata Shawarar Kan Ta Daina Bayyana Jikinta Irin Haka.

Tun Ba Yanzun Ba. Itama Jaruma Fati Washa Ta Taba Wallafa Wasu Hotuna Makamancin Irin Haka, Inda Itama Ta Dinga Shan Suka Daga Wajen Mutane. 


Ga Hotunan Dasu Bayyana Shacin Nonuwan Nata.

Maryam Yahya Instagram
Maryam Yahya Instagram
Maryam Yahya Instagram
Maryam Yahya Instagram
Maryam Yahya Instagram
Maryam Yahya Instagram

Ga Yanda Mutane Su Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Hotunan.

 

Ko Me Yasa Jaruman KannyWood Suke Irin Wannan Abubuwan?? Ku Bayyana Ra’ayoyinku Akan Wannan Posting Din

4 Comments

  1. Allah yashirya za a nunamata abinda tayi ranar lahira tagani maganar gaskiya wannan abin datakeyi haramunne duk wanda zai fada mata gaskiya sai yace mata wannan abin haramunne fatana anan Allah yashiryemu kowa da nashi laifi saidai na wani yafi na wani

    1. Allah yashirya Amma yarinyarnan Baki da Hankali,
      Yakamata kisan Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasalam yayi wafati,Kuma mutuwa dayace bare ki tunanin za asanar da inzakiutu.
      Allah ya la,anci masu bayyana tsiraicinsu, wallahi ki tuba,idan kinki ubangiji sai ya Dora miki abinda yafi karfin Dan Adam. ALLAH YAGANAR DAMU

Back to top button
error: Content is protected !!