Hotunan Maryam Wazeery Ta Haihu
Hotunan Maryam Wazeery (Laila Labarina) Da Yaron Dasu Haifa, Inda Tayi Shagalin Murnar Haihuwar Nata Tare Da Mai Gidan Nata Tsohon Dan Kwallon Nigeria Tijjani Babangida.
Maryam Wazeery Dai Ta Safe Fiye Da Shekara Guda A Gidan Mijin Nata, Inda Tun Bayan Da Tayi Auren Ba.a Kara Jin Duriyarta Ba, Sai Dai Daga Baya Akaga Ta Fito Tare Da Wallafa Wasu Kyawawan Hotuna Kan Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa.
Tun Bayan Nan Kuma Ba’asake Jin Duriyarta Ba, Ita Dama Tsohuwar Jarumar, Tayi Aure Ne Na Bazata, Inda Auren Yazo Lokaci Guda A Yayin Da Take Kan Ganiyarta A Masana’antar KannyWood Musanman Ma A Shirin Nan Na Labarina Series.
Inda A Rana Guda Kawai Akaji Labarin Tayi Auren Sirri, Inda Aka Ga Ashe Ba Wani Boyayyen Mutum Bane. Angon Nata, Wato Tsohon Dan Wasan Kwallon Nigeria Ne, Wato Tijjani Babangida.
[email protected]