Kannywood

Hotunan Maryam Wazeery Da Angonta

Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Maryam Wazeery Da Angonta Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida. Inda Akayi Bikin Auren Nasu Ranar Jumma’a 26/11/2021.

Jarumar Dai Tayi Kyau Sosai Daga Ita Har Angon Nata.

 

Back to top button
error: Content is protected !!