Hotuna
Hotunan Ma’aurata Na Murnar Cika Shekaru 50 Sun Dauki Hankula
Hotunan wasu tsofaffi suna murna shekara 50 da aure wanda a cikin hotunan sun nuna haryanzu suna shan soyayya.
Hotunan wannan ma’aurata ya dauki hankalin mutane Sosai a kafar sada zumunta inda ake kallon wannan masoya da tabbas sunyi kokarin rike so da kauna har wannan lokaci.
Wasu sun ce tabbas masu hannu da shuni ne bisa la’akari da duk ma’aurata yan shekara 50 ba’a maganar wani “happy anniversary”.
Ga hotunan