Video

Hotunan Kafin Auren Nuhu Abdullahi

Jarumi Nuhu Abdullahi Wanda Wasu Su Sanshi Da Mahmud Labarina, Ya Sake Hotuna Shida Zankadediyar Budurwar Da Zai Aura.

Jarumin Ya Shirya Tsaf Wajen Auren Jamila Abdul Nasir Siyama, Wanda Auren Zai Gudana A Watan December.

Ga Hotunan Pre – Wedding Din Nasu Kamar Haka.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!