Video

Hotunan Ibrahim Mai Shinku Tare Da Diyarsa

Kalli Hotunan Jarumi Ibrahim Mai Shinku Tare Da Diyarsa Ta Cikinsa Mai Suna Amal, Mai Shunkun Dai Tsoho Ne Kuma Babban Jarumi A Masana’antar KannyWood.

Wallafa Hotunan Keda Wuya Sai Aka Dinga Bayyana Ra’ayoyi Daban Daban. Inda Wasu Da Yawa Suka Mishi Shida Diyar Tashi Fatan Alkairi.

Wasu Kuma Suka Nuna Rashin Dacewar Yin Hoton. Domin Su A Ganinsu Babu Dacewa Ya Rungumi Diyar Tashi.

Ga Dai Hotunan Tare Da Videonsu Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button