Labarai
Hotunan Gfresh Da Amaryarsa Sayyada Sadiya Haruna
Zafafan Hotunan Auren Gfresh Al’Ameeen Wato (Kano State Material) Tare Da Amaryarsa Sayyada Sadiya Haruna. A Safiyar Ranar Jumma’a Ne A Tashi Da Wadannan Zafafan Hotunan.
Inda Sayyadan Ta Wallafa Hotunan A Shafin Sada Zumunta Na Instagram, Tare Da Tabbatarwa Da Duniya Cewa An Daura Aurenta Tare Da GFresh Din. Ta Wallafa Kamar Haka.
Alhamdullilah ya Allah yau andaura aurena da Abubakar Ibrahim wanda akafi sani da Gfresh ubangiji Allah yabamu zaman lfy mai daurewa har Abada alfarman shugaban halilta annabi Muhammad s a w masoya atayamu farin ciki da kuma addo,a mungode🙏🏻
Hakan Na Nuni Da Cewa Sayyada Sadiya Haruna Ta Zama Amarya Ga Gfresh Al’amin.
Jaruman KannyWood Da Dama Dama Wasu Abokan Arzuqa Sun Tayasu Murna Tare Da Jin Dadi Wannan Auratayyar, Muma Daga Shafin Mu Na HausaMini.Com Muna Taya Kano State Material Din Murna Tare Da Amaryarsa Sayyada Sadiya Haruna.