Kannywood

Hotunan Ganawar Shugaba Buhari Da Mawaka Da Yan KannyWood

A daren Ranar Alhamis Ne Shugaba Muhammadu Buhari Ya gana da taurarin fina-finan Hausa da Kuma mawakan Hausa a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, 
Daga Cikin wadanda aka yi wannan ganawar dasu akwai, Baban Cinedu, Rabiu Rikadawa, Rabiu Daushe, Lawal Ahmad,Fati Nijar, Aminu Alan Waka, Nura Hussain, Hamisu Iyantama, Rukayya Dawayya ..

Dauda Kahutu Rarara, Samira Ahmad, Fati Shu’uma, Adam A. Zango, Hamisu Iyan tama Da Sauransu.

Kalli Hotunan Ganawar




A post shared by Northern Nigeria (@northern_blog) on
Back to top button
error: Content is protected !!