Kannywood

Hotunan Fati Washa Da Su Jawo Cece Ku Ce

Kalli Wasu Bidiyo Da Hotuna Na Jaruma Fati Washa Wajen Motsa Jiki Da Su Jawo Cece Ku Ce A Wajen Masoyanta. Jarumar Dai An Nunata Da Wasu Damammun Kaya A Wajen Motsa Jiki.

Inda Taketa Girgiza Jikinta Ta Yanda Hakan Bai Dace Ba.. Nan Ne Mutane Suka Dinga Tofa Albarkacin Bakinsu.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button