Kannywood
Hotunan Bikin Jarumar KannyWood Farida Jalal
Hotunan Amarya Kuma Tsohuwar Jarumar KannyWood Farida Jalal Na Aurenta. Kwanakin Baya Ne Dai Tsohuwar Jarumar Wacce Yanzun Mawaqiyar Annabi (S.A.W.) Inda Tayi Auren Sirri A Garin Katsina.
Inda A Lokacin Da Mu Bayyana Muku Labarin Bamu Sami Damar Kawo Muku Hotunan Bikin Nata Ba. Sai Zuwa Yanzun.
Duk Da Amaryar Bata Bayyana Hotunan Mijin Nata Ba, Amma Dai Ta Bayyana Iya Nata Hotunan Tare Da Yiwa Allah Godiya.
Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Zuri’a Dayyiba Amin.