Musics

HOTUNA: Jaruma Nafeesat Abdullahi Ta Haskaka A Wadannan Hotunan

Wadannan Wasu Hotuna Ne Na Jaruma Nafeesat Abdullahi Da Ta Sakesu Ga Masoyanta A Shafinta Na Sada Zumunta Na Instagram,

Jarumar Ta Dauki Hotunan Ne Cikin Salo Kala Kala,  Launi Iri Daban ..  Sannan Hotunan Nata Sunyi Kyau , Ta Yanda Da Yawan Masoyan Nata Suka Yaba , Wasu Suka Sa AlbarKa , Wasu Kuma Suka Mata Nasiha. .. Ga Hotunan Kamar Haka. .

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button