Kannywood
Hoton Free Wedding Picture Ummi Rahab
An Yada Wasu Hotunan Pre Wedding Pictures, Dasu Jawo Cece Ku Ce Na Ummi Rahab Da Lilin Baba. Har Zuwa Yanzun Babu Asalin Hotunan Kafin Aure Na Pre Wedding Wanda Lilin Baba Da Ummi Rahab Din Suyi, Duka Hotunan Da Ake Yadawa Babu Na GasKiya. Dukansu Hadawa Ne Wato Editing Ne.
Sai Dai Abun Ya Fara Wuce Gona Da Iri. Inda Aka Wallafa Wasu Hotunan Da Kwata Kwata Bai Dace Ba, Wanda Aka Nuna Lilin Baba Ya Rungumi Ummi Rahab Din. Ita Kuma Tasa Wani Riga Mai Hade Da Gajeran Skirt, Inda Kafafuwanta Da Cinyoyinta Duk Suna Waje.
Wannan Hoto Ba GasKia Bane Sannan Mutane Masu Zagi Da Maganganun Da Basu Dace Kan Lilin Baban Da Ummi Rahab Ba Su Kwantar Da Hankalinsu.








