Kannywood
Honeymoon Din Maishadda Ya Canza Salo
Honeymoon Din Producer Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad Ya Canja Salo, Daga Tafiya Dubai Yin Honeymoon Zuwa Tafiyar Kungiyar Siyasa Ta 13 x 13, Tafiyar Dai Ta Zama Jifan Tsuntsu Biyu Da Dutse Daya, Inda Akayita Tare Da Abokan Aikinsa.
Anyi Tafiyar Dai Da Jarumai Da Dama Inda Ta Hada Da Hassan Giggs, Umar M Shareef, Nura M Inua, Aminu Ladan, Yakubu Muhammad, Adam A Zango, Dauda Rarara Kahutu, Baban Chinedu, Da Kuma Abokiyar Ta Maishadda Wato Aisha Humaira,
Ga Yadda Tafiyar Tasu Ta Kasance A Kasar Dubai. Kalla Bidiyon Anan.







