Kannywood

Hizbah Ta Kama Sadiya Haruna Kan Yin Bidiyon Tsiraici

Hukumar Hizbah Na Kano Ta Kama Wacce Ke Ma Kanta Kirari Da Sayyada Sadiya Haruna. Bisa Wani Bidiyon Tsiraici Da Tayi,

Sunkamata Ne A Jiya Jumma’a

Sadiyan Dai Tayi Qaurin Suna Wajen Hawa Bidiyon Raye Raye A Shafin Instagram, Sannan Kuma Tana Siyar Da Kayan Mata, A Baya Bayan Nan Kuma Tana Fitowa A Wakokin Yabon Annabi (S.A.W)

Sai Dai Akwai Wasu Abubuwan Da Takeyi Wanda Basu Kamata Ba.

Jim Kadan Bayan Kamata Ne Sai Wasu Jaruman KannyWood Su Fito Su Fara Tofa Albarkacin Bakinsu. Inda Jaruma Umma Shehu Tayi Tsokaci.

Ga Cikakken Bidiyon Anan.

One Comment

  1. Diyar Ganduje me batayiba duniya kowa yaji ya gani kuma a Kano. Diyar Sarkin Bichi Zahra wane tsirancine batayi ba. ??? Yan hizbah me kukayi a kan haka

Back to top button
error: Content is protected !!