Video
Hirar Karshe Da Akayi Da Marigayya Ummi Lollipop
Allahu Akbar! Wannan Ne Hirar Karshe Da Akayi Da Marigayya Fadila Muhammad (Ummi Lollipop)
Wannan Sautin Murya Ne Da Akayi Hira Da Marigayyar A Tashar RFI Hausa Tare Da Ma’aikaciyarsu Hauwa Kabir.
Yi Play Din Wannan Video Domin Saurara
Allah yaji kanta da rahmah yasa tahuta