Kannywood

Hiran Hadiza Gabon Da Rabiu Daushe

Hiran Hadiza Gabon Da Jarumi Rabiu Daushe, Zauren Gabon Talk Show Tayi Babban Bako Wato Shahararren Jarumin BarKwancin Nan Daushe, Inda Wannan Karon Jarumar Ta Gayyato Shi Domin Yazo Shima A Tattauna Dashi.

Rabiu Daushe Jarumi Ne Da A Dade Ana Gwagwatawa Dashi A Masana’antar KannyWood, Inda Yake Fitowa A Matsayin Jarumin BarKwanci.

Jarumin Yasa Tambayoyi A Wajen Hadiza Gabon Din, Wacce Itace Mai Gabatarwa. Ga Yadda Hirar Tasu Ta Kasance.

https://youtu.be/YppGmWob-vU

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!