Labarai

Hira Ta Karshe Da Akayi Da Kamal Aboki

Allah SarKi! Hira Ta Kamilu Ilyasu Usman! Wanda Akafi Sani Da. Kamal Aboki, Yadda Ya Bada Labarin Rayuwarsa Da Yanda Akayi Ya Sami Suna Aboki, Da Kuma Yadda Akayi Ya Fara HarKar Barkwanci.

Jaridar KannyWood, Sune Suyi Hira Da Marigayin, Sai Dai Wannan Ba Ita Bace Hira Ta Karshe Da Ayi Da Marigayin. Marigayin Kafin Rasuwarsa, Ranar 10 Ga January 2023, Marigayin Ya Wallafa Wasu Hotuna Wanda Suyi A Arewa24, Lokacin Da Alamu Sun Kai Ziyara Ne Ko Sunyi Hira Da Tashar.

 

Wannan Ne Ake Tunanin Hirar Da Akayi Dashi Na Karshe Wanda Su Ziyarci Tashar Ta Arewa24, Zuwa Nan Gaba Kadan Zamu Banbance Haka. Ga Wannan Hirar Da Akayi Da Marigayin Wanda Hirar Takai Kimanin Shekara Guda Kenan Dayinta.

Back to top button
error: Content is protected !!