Kannywood
Hira Da Yan Uwan Marigayya Bintu Dadin Kowa
Yadda Iyaye Da Ƴan Uwa Da Abokan Aikin Bintu Dadin Kowa Su Ka Ji Kan Mutuwar Ta
A Hirar Da Mu Ka Yi Da: Mahaifinta, Mahaifiyarta, Ɗan ta Abokan aikinta na Dadin Kowa
Dukan su ga abun da su ka bayyana a yayin ziyarar da tashar NAGUDU TV ta kai gidan su marigayiyar wadda za ku iya kallo ta nan: 👇
– Nagudu TV 📺