Labarai
Hira Da Matar Data Haife Jaririn Doki
Allah Daya Gari Ban Ban! Idan Mutum Na Raye Ba Abin Da Bazai Gani Ba. Wata Mata A Garin Zariya Ta Haife Jaririn Doki A Maimakon Mutum. Lamarin Dai Ya Faru Ne Cikin Satin Nan.
Labarin Ya Karade Shafukan Sada Zumunta, Inda Wasu Sun Yarda Da Hakan Na Iya Faruwa, Yayin Da Wasu Suka Karyata, Hakan Yasa Mu Kawo Muku Bidiyon Hira Da Akayi Da Wannan Matar Da Lamarin Ya Faru Da Ita.
Ga Bidiyon Anan.